Ƙarin samar da kuɗi domin ƙarin ungozomomi
Ƙarancin ungozomomi har 900,000 a faɗin duniya yana saka rayuwar mata da sabbin haihuwa cikin haɗari. Ungozomomi na da rawar da za su taka wurin inganta lafiya da hana mutuwa — dole gwamnatoci su yi ajiya domin daɗa wannan runduna ta lafiya #PUSHForMidwives: @pushcampaignorg
Inganta ɗabi'un jinsi
Ungozomomi suna haɓaka tsarin haƙƙin ɗan adam ta hanyar tabbatar da wata hanya ta 'yancin mata wurin haihuwa. A taƙaice, ajiya a ungozomomi ajiya ce a goyon bayan ƙwarewa na daidaiton jinsi, & damar mata wurin haihuwa da fiye da haka. #PUSHForMidwives: @pushcampaignorg
Inganta ilimi da horaswa
Domin ɗaukaka muryoyin mata wurin shugabanci, ungozomomi na bukatar ƙarin damammaki wurin ilimi, fayyatattun hanyoyi na ƙarin girma, da tabbatattun matsayoyi a gwamnati #PUSHForMidwives: @pushcampaignorg
Matsayin girmamawa da cin gashin-kai
Idan ungozomomi suka wuce gaba, mata a ko ina sun sami nasara. Haɗa ungozomomi a cikin jagoranci ya sanya damammakin mata a cikin tsarin lafiya. #PUSHForMidwives: @pushcampaignorg
Biya da yanayin aiki masu kyau
Ungozomomi sun kasance jigo wurin fafutuka kan haƙƙin mata, yara & al'umma. A mafi yawan lokaci, ana hana su haƙƙoƙin su: wurin hutu & kula da kai, aiki mai mutunci & biya, & kariya daga nuna bambanci. #PUSHForMidwives: @pushcampaignorg
Lokaci ya yi na ƙara
ƙaimi domin haƙƙoƙin mata
SCROLL DOWN
Domin biya mai kyau domin #ungozomomi kuma domin samar da kuɗi da kuma ajiya a harkar #ungozomanci. Lokaci yayi na #PUSHForMidwives: @pushcampaignorg
#PUSHforMidwives ta ƙarawar sautinka a manufofin Kamfen PUSH!
Danna akwatuna da ke ƙasa domin zaɓi da kuma raba saƙonni da suna kawo tunanin kalubalen na ungozomomi, mata da mutane da suke haihuwa a yankinka
Ƙarin samar da kuɗi domin ƙarin ungozomomi
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Suspendisse varius enim in eros elementum tristique.