Lokaci ya yi na ƙara
ƙaimi domin haƙƙoƙin mata
Danna akwatuna da ke ƙasa domin zaɓi da kuma raba saƙonni da suna kawo tunanin kalubalen na ungozomomi, mata da mutane da suke haihuwa a yankinka
Ƙarin kula da ungozomanci zai taimaka wurin:
-15M
Raguwar adadin zubar da ciki daga miliyan 40 zuwa miliyan 25
-12K
Kaucewa mutuwar ƙananan yara sakamakon HIV daga 27,000 zuwa 15,000
220M
Ƙarin samun dama ga magungunan hana daukar ciki da kuma tsarin iyali na zamani domin mata miliyan 220 waɗanda ba sa samun dama zuwa ga magungunan hana ɗaukar ciki
ne ke mutuwa daga wanda za a iya hanawa + matsaloli dake da alaƙa da haihuwa.
Domin ɗaukaka muryoyin mata wurin shugabanci, ungozomomi na bukatar ƙarin damammaki wurin ilimi, fayyatattun hanyoyi na ƙarin girma, da tabbatattun matsayoyi a gwamnati #PUSHForMidwives: @pushcampaignorg
Ƙarin kula da ungozomanci zai taimaka wurin:
Ungozomanci 'jari ne' don lafiyar MNH, tare da ingantacciyar hanyar amfani da kayayyaki kuma kulawa fiye da wasu nau'ikan kula da haihuwa. Ajiya a ilimi da horaswa na ungozomanci yana haifar da sakamako mai ruɓi-16, a rayuka da aka ceto da taimako na lafiya da aka kaucewa.
Ajiya a cikin ƙwararrun ungozomomi masu ilimi daidaitacce yana inganta lafiya da kuma rayuwar mata, matasa da sabbin haihuwa kuma yana samar da kulawa maras haɗari kuma ingantacciya #SRMNAH ta yadda zai iya kaiwa zuwa wasu ƙarin mutane. #PUSHForMidwives: @pushcampaignorg
Fiye da 1 cikin 3
na ungozomomi sun ce ba sa samun girmamawa daga manyan ma'aikatan lafiya kuma
20%-30%
ana nuna masu bambanci ko an matuƙar munana masu. Rabin ƙasashe 164 ne da suka bayar da bayanai suke da manufofi na hana kai hari akan ungozomomi.
ana nuna masu bambanci ko an matuƙar munana masu. Rabin ƙasashe 164 ne da suka bayar da bayanai suke da manufofi na hana kai hari akan ungozomomi.
Tazarar biya mai alaƙa da jinsi yana da faɗi ƙwarai a harkar kula da lafiya, kuma ungozomomi ba su da wakilci kuma ba a girmama su koda kuwa a ɓangaren lafiya ne – duk da ɗimbin aikin da yake kan su, yawa da kuma haɗari.
Idan ungozomomi suka wuce gaba, mata a ko ina sun sami nasara. Haɗa ungozomomi a cikin jagoranci ya sanya damammakin mata a cikin tsarin lafiya. #PUSHForMidwives: @pushcampaignorg
11%
na ƙasashen da aka yi nazari sun bayar da rahoton cewa BABU ungozomomi a matsayai na shugabanci, kuma rabi basu da ungozoma a Ma'aikatar Lafiya. #PUSHForMidwives
Babbar Ungozoma domin kowace
asa za ta taimaka wurin tabbatar da cewa an kula da bukatun ungozomomi da mata da kuma sabbin haihuwa da suka kula da su a cikin manufofi dake da tasiri a kan matsayin su, lafiya, da zamantakewa.
Ungozomomi suna haɓaka tsarin haƙƙin ɗan adam ta hanyar tabbatar da wata hanya ta 'yancin mata wurin haihuwa. A taƙaice, ajiya a ungozomomi ajiya ce a goyon bayan ƙwarewa na daidaiton jinsi, & damar mata wurin haihuwa da fiye da haka. #PUSHForMidwives: @pushcampaignorg
masu fafutuka ne a koda yaushe
suke haɓaka abin kwaikwayo na tushen al'umma na kulawa suke kaiwa matasa aikace-aikacen SRHR
#Ungozomomi na da yiwuwar cike gurbi a harkar lafiya sannan kuma su rage bambanci ta hanayar ayyukan su a #lafiya wurin haihuwa, al'umma, da kuma bayar da kulawar da ta dace da al'ada. Daɗa koyo: @pushcampaignorg #PUSHForMidwives
Read more about the #PUSHCampaign in our Concept Note, linked below
CLICK HERE